![]() | |
---|---|
![]() | |
Bayanai | |
Gajeren suna | IU Press |
Iri |
university press (en) ![]() ![]() ![]() |
Ƙasa | Tarayyar Amurka |
Aiki | |
Mamba na |
Association of American University Presses (en) ![]() |
Mulki | |
Hedkwata |
Bloomington (en) ![]() |
Tarihi | |
Ƙirƙira | 1950 |
![]() ![]() ![]() ![]() |
Indiana University Press, wacce aka fi sani da IU Press, mawallafa ce na litattafan ilimi da aka kafa a 1950 a Jami'ar Indiana wanda sun ƙware a ilimin ɗan adam da ilimin zamantakewa. Hedkwatarta tana cikin Bloomington, Indiana. IU Press na buga sabbin littattafai 140 a kowace shekara, ban da mujallu na ilimi 39, kuma tana kiyaye kasida na yanzu wanda ya ƙunshi shafuka kimanin 2,000.[1]
Kamfanin na Indiana University Press kan buga littattafai a wurare kamar haka: Afirka, Labarin mutanen Afurka da ke Amurka, Asiya, al'adu, Yahudanci, Holocaust, Nazarin Gabas ta Tsakiya, Rashanci da Gabashin Turai, da kuma nazarin mata da jinsi ; ilimin halin ɗan adam, nazarin fina-finai, almara, tarihi, nazarin halittu, kiɗa, ilimin burbushin halittu, agaji, falsafa, da addini . IU Press tana aiwatar da ɗimbin wallafe-wallafen yanki a ƙarƙashin tambarin Littattafan Quarry.
© MMXXIII Rich X Search. We shall prevail. All rights reserved. Rich X Search